Coronavirus a Ghana: Yadda ma'aikata lafiya ke sayar da kayan kare mutane daga cutar a kasar

Bayanan bidiyo, Yadda ma'aikata lafiya ke sayar da kayan kare mutane daga cutar Korona a Ghana

Ɗan jarida Anas Aremeyaw Anas ya yi shigar burtu don gano yadda wasu ke saka rayuwar abokan aikinsu cikin haɗari domin samun kuɗi.