Zaben 2023: PDP za ta karɓe mulkin Najeriya daga Buhari – Bala Mohammed

Bayanan bidiyo, PDP ce za ta lashe zaben 2023- Bala Mohammed

Gwamnan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ya ce PDP za ta karɓe mulki daga hannun Shugaba Muhammadu Buhari saboda gwamnatin APC ta gaza.