Gwamna Badaru ya yi bayani kan rikicin filayen noma a Jigawa
Shirin A Faɗa A Cika: Manyan matsaloli biyu da ke addabar jihar Jigawa
Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
A cikin shirin A Fada A Cika na BBC Hausa, gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya ce mutane za su alfanu daga kamfanonin ƙasashen waje da suka karbi gonakinsu domin yin noma.
Gwamnan ya ce wannan dalilin ne ya sanya bai mayar wa manoman yankin Gagarawa filayensu da gwamnatin da ta gabace shi ta karba a wurinsu ba.