Me ya sa Saudiyya ke ci gaba da tsare waɗannan matan?
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Har yanzu ba a sako matan Saudiyya da aka daure a gidan yari saboda tuki ba.
Shekara biyu kenan tun da aka bar matan Saudiyya su rika tuka ababen hawa.
Ana ci gaba da nuna fargaba bisa ci gaba da tsare matan da suka yi fafutukar ganin an bai wa mata 'yancin tukin mota shekara biyu bayan an amince su rika tuki.