Lafiya Zinariya: Yadda cutar jijjiga ke lalata jijiyoyin jikin mace
Latsa wannan alamar lasifikar domin sauraron shirin Lafiya Zinariya
Zama ko girman mabiyiya a jikin mace mai ciki na da alaka da cutar jijjiga da wasu mata ke samu a yayin da suke da juna biyu.