Abubuwan al'ajabi da ba ku sani ba dangane da dabbobi
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Dan Adam na rayuwa da dabbobi da dama amma akwai abubuwa da dama da mutane ba su sani ba game da dabbobin.
Bincike ya nuna cewa shanu na yin mafarki idan suna bacci a kasa. Ita kuma mujiya tana da gira rufi uku.
A rana irin ta yau 22 ga watan Mayu ana bikin ranar zamnatakewar dan adam da dabbobi saboda haka kalli wannan bidiyon domin karin bayani.