Sirrin yin dace da daren Laylatul Qadr a watan Ramadan
Latsa wannan hoton na sama domin sauraron Dr Bashir Aliyu Umar:
Dr Bashir Aliyu Umar, fitaccen malamain addinin Musulunci, ya ce babban abun da mutum zai yi ya samu gamdakatar da wannan dare shi ne kyautata wa mahaifa.