Coronavirus: Gwamnatin tarayya ta yi watsi da Kano - Ganduje
Ku saurari Ganduje yana kokawa kan yanayin da Kano ke ciki
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce kwamitin da shugaban kasa ya kafa don yaki da cutar korona a kasar ya yi watsi da jihar Kano duk da mawuyacin halin da jihar ta shiga.