Coronavirus: Yadda ake tsangwamar 'yan Afrika a China

Bayanan bidiyo, Yadda ake tsangwamar 'yan Afrika a China kan coronavirus

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yanzu haka ana killace 'yan Afrika ba tare da son ransu ba a wasu wuraren a China ko da kuwa gwaji ya nuna ba sa dauke da cutar korona.