Yadda cutar Coronavirus ta yi illa ga tattalin arzikin Afirka

Bayanan bidiyo, Yadda cutar Coronavirus ta yi illa ga tattalin arzikin Afirka

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Masana tattalin arziki sun yi hasashen cewa tattalin arzikin Afirka ma zai shiga cikin wani hali sakamakon wannan annoba ta coronavirus, kamar yadda na duniyar baki daya zai shiga.

Kasashe da dama sun rufe iyakokinsu, hada-hadar kasuwanci ta tsaya a kasuwanni daban-daban na duniya wanda hakan ba karamar illa yake yi ba.

A wannan bidiyon, za ku ji yadda coronavirus ta yi illa ga kasashen Afirka musamman ta fannin tattalin arzikinsu.

BBC
BBC