Bidiyon shirin 'A Fada a Cika' a Kaduna

Bayanan bidiyo, Shirin A Fada a Cika a Kaduna

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

BBC ta gudanar da wani taron tattaunawa na ke-ke da ke-ke da gwamnan jihar Kaduna, inda al'ummar jihar suka samu damar yi masa tambaya kan alkawuran da ya dauka lokacin hawan sa kan mulki.

A lokacin da aka fara tattaunawar wadda aka yi wa lakabi da 'A Fada A Cika' a garin Kaduna, gwamnan ya ce ya dauki alkawura 81 a lokacin yakin neman zabe.

A sha kallo lafiya.