Daga Titunanmu: Ta yaya kuke kare kanku daga cutar Lassa?

Bayanan bidiyo, Daga Titunanmu: Ta yaya kuke kare kanku daga cutar Lassa?

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Data Titunanmu: A wannan makon, mun fita titi inda muka tambayi 'yan Najeriya mazauna babban birnin kasar Abuja, kan yadda suke kare kansu daga cutar Lassa.

Cutar dai na bazuwa ne sanadin beraye kuma ta bazu a jihohi daban-daban a fadin Najeriya a baya-bayan nan.

Bidiyo: Abdulbaki Jari