...Daga bakin mai ita tare da Hadizan Saima: Ba ni da ranar yin ritaya daga harkar fim
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na tara, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Muhammad wadda aka fi sani da Hadizan Saima ce ta amsa tambayoyin da aka yi mata game da ita.
Bidiyo: Fatima Othman