Daga Titunanmu: Fatan 'yan Najeriya kan Buhari a 2020
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Daga Titunanmu: Mun fita kan titunan Abuja inda muka tambayi jama'ar Najeriya kan fatan da suke da shi a kan gwamnatin kasarsu a wannan sabuwar shekarar ta 2020.
Bidiyo: Abdulbaki Jari