Ga 'Sarkin kwaroron roba na Afirka'
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani mutum mai yi wa kansa ikirari 'Sarkin kwaroron roba na Afirka' ya bayyana cewa bai san yawan Condom din da ya raba ba a rayuwarsa.
Ya bayyana cewa yana so ya ga ana yin jima'i mai tsafta, wanda hakan ya sa yake raba kororon robar.