Saurari labarin 'Bakin Alkalami' na Hikayata 2019
Ku latsa alamar hoton da ke sama don sauraro
A wannan mako za mu kawo maku labarin 'Bakin Alkalami' na Ummita Abdurra'uf, Hotoron Arewa, Kano, Najeriya, wanda Fauziyya Kabir Tukur ta karanta.
Labarin yana cikin labari 12 na Gasar Hikayata ta 2019 da suka cancanci yabo.