Kalli yadda aka yi jana'izar sojojin Nijar 71

Bayanan bidiyo, Yadda aka yi jana'izar sojojin Nijar 71

A ranar Juma'a ne aka gudanar da janazar mutum 71 da kungiyar IS ta kashe a kasar Nijar.

Shugaban kasar Mohamadou Issoufou, ya jagoranci janazar wadda aka gudanar a Yamai, babban birnin kasar.

Bidiyo: Tchima Illa Issoufou