Hikayata 2019: Saurari labarin 'Awa 48' na Fareeda Abdullahi
Ku latsa alamar hoton da ke sama don sauraro
A wannan mako za mu kawo maku labarin "Awa 48" na Fareeda Abdullahi, wanda Badriyya Tijjani Kalarawi ta karanta.
Labarin yana cikin labari 12 na Gasar Hikayata ta 2019 da suka cancanci yabo.