Mu zabi shugabanni na gari kafin mu zargi gwamanti - Jonathan
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya ce babu hujjar al'umma su rinka korafi kan gwamnati matukar ba su zabi shugabanni na gari ba tun a farko.