Bidiyo: Dan IS din da kasashe ke kyamar ba shi masauki
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani tsohon mayakin IS ya rasa mafaka a kasar haihuwarsa da kuma kasar da za ya zauna, sannan wasu kasashe kamar Turkiyya da Girka sun hana shiga kasarsu.
A halin yanzu ya makale a bakin iyakar kasashen guda biyu.