Bidiyo: Kantin cin abincin N30 a Kano
Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
An bude wurin cin abinci na Naira 30 a Kano.
Hakan ya faru ne bayan Ministan Aikin Gona a Najeriya Muhammad Sabo Nanono ya bayyana cewa da naira 30 kacal, mutum kan iya cin abinci har ya koshi a Kano.
Bidiyo: Khalifa Shehu Dokaji
Hada bidiyo: Abdulbaki Aliyu Jari