Menopause: Halin da mata ke shiga a shekarun daukewar al'ada

Bayanan bidiyo, Bidiyo kan yanayin da menopause ke sa mata ciki.

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.

Zafin jiki da samun matsalar rashin bacci da kuma daukewar jinin haila - ko kun san irin sauyin da yanayin menopause ke jawowa jikinku? Ga yadda abin yake a kimiyance.