Kun san babban birnin furanni na duniya?
Rahotanni na nuwa cewa garin Aasleerm da ke kasar Holland wato Netherlands wanda ake wa kirari da babban birnin furanni a duniya, wanda ake cinikayyar sama da dala miliyan 40, kwatankwacin naira miliyan 144 na furanni a kowa ce rana.
Amma mafiya yawan furannin suna zuwa ne daga yammacin Afirka da Latin Amurka
Kalli bidiyon ka ga yadda ake hada-hadar furannin.