'Ina shekara 11 aka fara jima'i da ni'
Bidiyon wani gidan karuwai ke nan a kasar Bangladesh inda ake amfani da yara masu kananan shekaru.
Wasu matan da aka tattauna da su sun bayyana cewa a gidan aka haife su amma suna fatan barin wurin.
Wasu daga cikin su iyayensu ke tilasta su lalata da maza tun suna kanan shekaru.