Shekara daya bayan mutuwar dan jarida Jamal Khashoggi
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Jamal Khashoggi ya fara aikin jarida tun yana da kuruciya a matsayin mai aika rahotanni, a lokacin da ya kulla abota da Osama bin Laden.
Kafin bacewarsa a ofishin jakadancin Saudiyya da ke Santambul, gudun hijirar da Khashoggi ya yi na nufin yana raba lokacinsa tsakanin Amurka da Burtaniya da kuma Turkiyya.