Yadda aka canza wa wata mata hanci a Ingila
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Wata mata mai suna Jayne Hardman tana fama da wata cuta da ake kira ANCA Positive Vasculutis ne.
Wannan ne ya jawo hancinta ya burma har ya nane.
Amma burinta ya cika yayin da aka kirkiro hantunan roba da za ta iya amfani da shi.
An hada hancin robar ne tare da mayen karfe saboda kada ya goce.