Matar da ta gina gida da kudin kitso a Abuja
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Hajiya Bilkisu Shu'aibu ta fara kitso tun tana shekara 11. Ta yi shekara 26 ta na kisto.
A cikin kudin kitso take samu ta biya bukatunta.
Ta ce ta samu alfanu sosai sanadiyyar sana'ar kitson, ciki har da zuwa hajji da gina gida.