Apollo 11: An cika shekara 50 da tura dan Adam duniyar wata

Bayanan bidiyo, Abubuwa 10 da baku sani ba game da zuwa duniyar wata na farko

Ranar Talata ake cika shekara 50 da Amurka ta harba dan Adam duniyar wata.

Kasar Amurka ta harba kumbon Apollo 11 zuwa duniyar wata daga tashar sararin samaniya ta jihar Ohio a ranar 16 ga watan Yulin shekarar 1969.