Obasanjo yana nema ya kawo rikici a kasar nan - Tanko Yakasai
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Tanko Yakasai ya ce tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yana neman haddasa rikici a Najeriya.
Ya kara da cewa Obasanjo ba ya kishin kasa kuma ya kamata mutane su gane hakan.