Hotunan taron bayar da takarda ga sabbin sarakunan Kano

Wasu daga cikin hotunan yadda aka gudanar da bikin bayar da takardar kama aiki ga sabbin sarakunan Kano da aka kirkira a wannan makon.

Sarkin Karaye Dakta Ibrahim Abubakar daga haggu sai Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir daga dama
Bayanan hoto, Sarkin Karaye Dakta Ibrahim Abubakar daga haggu sai Sarkin Gaya Alhaji Ibrahim Abdulkadir daga dama
Shugaban majalisar jihar Kano Alhassan Rurum tare da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje
Bayanan hoto, Shugaban Majalisar jihar Kano Alhassan Rurum tare da Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje
Sarkin Rano daga dama tare da Sarkin Bichi daga haggu
Bayanan hoto, Sarkin Rano Tafida Abubakar Ila daga dama tare da Sarkin Bichi Aminu Ado Bayero daga haggu
Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado bayero a ya yin da ya ke jawabin Godiya
Bayanan hoto, Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado bayero a ya yin da ya ke jawabin Godiya
Sarkin Karaye tare da Sarkin Gaya a lokacin da ya ke jawabi
Bayanan hoto, Sarkin Karaye tare da Sarkin Gaya a lokacin da ya ke jawabi
Sarkin Rano Tafida Abubakar Ila
Bayanan hoto, Sarkin Rano Tafida Abubakar Ila
Taron jama'a da suka halarci bikin bayar da takarda ga sabbin sarakuna a Kano
Bayanan hoto, Taron jama'a da suka halarci bikin bayar da takarda ga sabbin sarakuna a Kano