Kalli hotunan sabon babban masallacin Turkiyya

A ranar Juma'a ne Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bude sabon masallaci a kasar mai daukar mutum dubu 63.

An fara gina massalacin Camlica a shekarar 2013 kuma masallacin zai iya daukar mutum dubu 63

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An fara gina massalacin Camlica a shekarar 2013 kuma masallacin zai iya daukar mutum dubu 63
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a lokacin da ya ke gudanar da jawabi ya yin bude masallacin a babban birnin kasar na Santambul

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a lokacin da ya ke gudanar da jawabi ya yin bude masallacin a babban birnin kasar na Santambul
A halin yanzu, sabon Masallacin Camlica shi ne mafi girma a fadin kasar

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A halin yanzu, sabon Masallacin Camlica shi ne mafi girma a fadin kasar
An shafe fiye da shekaru biyar ana aikin ginin masallacin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An shafe fiye da shekaru biyar ana aikin ginin masallacin
Sallar juma'a ta farko kenan da aka gudanar lokacin bude babban masallacin.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Sallar juma'a ta farko kenan da aka gudanar lokacin bude babban masallacin
Jama'ar kasar da dama sun halarci bude masallacin kuma sun sallaci sallar juma'ar farko a masallacin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jama'ar kasar da dama sun halarci bude masallacin kuma sun sallaci sallar juma'ar farko a masallacin
Shugaban kasar Albania Ilir Meta da na Guinea wato Alpha Conde sai kuma na Senegal Macky Sall da Firai Ministan Falastin Mohammad Shtayyeh duk tare da Shugaban Turkiyya ya yin bude masallacin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Shugaban kasar Albania Ilir Meta da na Guinea wato Alpha Conde sai kuma na Senegal Macky Sall da Firai Ministan Falastin Mohammad Shtayyeh duk tare da Shugaban Turkiyya ya yin bude masallacin