Kalli yadda barayi ke tono kabari don yin sata a Venezuela
- Latsa alamar lasifika da ke sama don kallon bidiyon
Kasar Venezuela tana cikin matsanancin matsin tattalin arziki.
Abin da ya sa wasu 'yan daba fara tone kaburbura a makabartu don sace kayayyaki masu daraja da aka binne su da shi.