Ana zanga-zangar kashe-kashe a Zamfara

Ana gudanar da zanga-zangar ne a Abuja babban birnin Najeriya da ma sauran jihohin kasar.

Protesters on Zamfara killings
Bayanan hoto, 'Yan Najeriya a Abuja babban birnin kasar suna zanga-zangar nuna facin ransu game da kashe-kashen da ake yi a jihar Zamfara.
Protesters on Zamfara killings
Bayanan hoto, Wasu suna kiraye-kirayen gwamnati ta dauki matakin saka dokar ta-baci a jihar domin dakile hara-haren 'yan bindiga a jihar.
Protesters on Zamfara killings
Bayanan hoto, Akasarin masu zanga-zangar matasa ne maza da mata
Protesters on Zamfara killings
Bayanan hoto, A jiya Juma'a ma wasu 'yan Najeriya mazauna birnin Landan sun yi zanga-zangar