Kauyen da aka haramta wa mata haihuwa

Bayanan bidiyo, Kauyen da aka haramta wa mata haihuwa

A kauyen Mafi Dove na kasar Ghana, sun camfa cewa haihuwa abar ki ce. Haka kuma binne mamata da kiwon dabbobi.

To ko daga ina wadannan camfe-camfe suka samo asali kuma ko akwai mai kalubalantar su?