Yadda za ku gane shafukan BBC Hausa na ainihi

Bayanan bidiyo, Yadda za ku gane shafukanmu na BBC hausa na ainihi

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ku kalli wannan bidiyon don gane yadda shafukan sada zumunta ba BBC Hausa na ainihi suke, don gujewa fadawa tarkon labaran kanzon kurege.