Hotunan murnar 'yan Najeriya kan nasarar Buhari

Bayan bayyana sakamakon zaben a safiyar Laraba, tun lokacin wasu 'yan Najeriya suka fara murna suna wasa da ababen hawa.

Wasu masayon Buhari na nuna alamun Fo fulos Fo

Asalin hoton, BUHARIMEDIA CENTER

Bayanan hoto, Wasu masayon Buhari na nuna alamun Four fulos Four
Wasu 'yan Najeriya masoya Buhari na murna
Bayanan hoto, Wasu 'yan Najeriya masoya Buhari na murna
'Yan Najeriya na murnar nasarar Buhari

Asalin hoton, MEDIACENTERBNMC

Bayanan hoto, 'Yan Najeriya na murnar nasarar Buhari
Murna a tsakiyan dare
Bayanan hoto, Murna a tsakiyar daren Talata
Mutanen Benuwe da makarar jam'iyyar PDP domin murna
Bayanan hoto, Mutanen Binuwai da makarar da ke nuna 'mutuwar' jam'iyyar PDP domin murna
Daga jihar Benuwe
Bayanan hoto, Daga jihar Binuwai
Dandazon masoya Buhari suna murna
Bayanan hoto, Dandazon masoya Buhari suna murna
Yayin da wasu ke haduwa domin murnar
Bayanan hoto, Kusan ko ina dai a arewa abun kenan
Mata ma ba a barsu a baya ba
Bayanan hoto, Mata ma ba a barsu a baya ba....
Daruruwan masoyan Buhari
Bayanan hoto, Daruruwan masoyan Buhari a saman manyan motoci
Har a kasa kwanciya masoya Buhari suke yi a kano saboda murna
Bayanan hoto, Har a kasa kwanciya masoya Buhari suke yi a Kano saboda murna
Mutanen Yobe ma ba a barsu a baya ba

Asalin hoton, ABBAABBANI

Bayanan hoto, Mutanen Yobe ma ba a barsu a baya ba
Wani wasoyin Buhari daga Adamawa
Bayanan hoto, Wani wasoyin Buhari daga Adamawa.