Shekara 40 da juyin juya halin Musulunci a Iran
Ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon tarihin rikicin Iran a takaice
An yi juyin juya halin Musulunci a shekarar 1979 a Iran wanda ya kasance tsakanin mutane biyu, Shah da Ayatollah.
Wasu labaran za ku so ku karanta