Ba zan kashe daya ba don raya daya – Mahaifin 'yan tagwaye da aka haifa a manne
Marieme da Ndeye tagwaye ne da aka haifa manne da juna.
'Yan shekara biyun, an haife su ne a Senegal kuma suna zaune a Wales tare da mahaifinsu.
Yara masu nakasa a Senegal na kasancewa cikin mummunan hali.