Kalli tarihin wasikun da Obasanjo ke rubatawa shugabannin
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Kalli bidiyon nazarin da BBC ta yi kan tarihin wasikun da Obasanjo ke rubatawa shugabannin Najeriya.
An sake wallafa wannan bidiyo ne bayan da aka fara wallafa shi a watan Fabrairun 2018.
Wanda ya shirya bidiyo: Yusuf Ibrahim Yakasai