Kalli hotunan zanga-zanga a Sudan
'Yan sanda a Sudan sun harba wa masu zanga-zanga hayaki mai sa hawaye a biranen Omdurman da Atbara, inda aka shiga rana ta uku da fara zanga-zanga kan hauhawar farashin burodi da man fetur. Ranar Alhamis, a kalla mutane 8 ne aka kashe yayin zanga-zangar.

Asalin hoton, Reuters




