Hotunan yadda aka yi bikin Maulidi a fadin duniya

Al'ummar Musulmi sun gudanar da bukukuwan Maulidin Annabi Muhammad SAW a sassan duniya daban-daban a ranar Talata.

Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ana gudanar da taruka da bukukuwan ne a kowace shekara a ranar 12 ga watan Rabi'ul Awwal Bayan Hijira
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Falasdinawa a Birnin Kudus ma sun gudanar da taruka don wannan rana
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Sai dai ba dukkanin Musulmi ne ke bikin ranar ba, saboda sabanin fahimta
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mata ma ba a bar su a baya ba wajen halartar tarukan Maulidin
Mauli

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmi a garin Sarajevo da ke kasar Bosnia Herzegovina su ma sun yi taruka a wanan rana
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A Pakistan ma an gudanar da tarukan murnar zagayowar ranar
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A kasar Tunusiya Musulmi sun yi taruka don wannan rana
An injured person is taken to hospital in Kabul

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Sai dai a birnin Kabul na kasar Afghanistan an kashe fiye da Musulmi 40 ne lokacin taron Maulidin
Maulidi

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmin kasar Yemen ma sun yi taruka a wannan rana