Masu yada labaran karya suna bata min rai

Bayanan sautiMasu yada labaran karya suna bata min rai

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Sadiya Gyale ta ce masu yin amfani da sunata suna yada labaran karya suna bata mata ai sosai