Yadda masu yada labaran karya suka 'kashe' Sani Moda

Bayanan sautiYadda masu yada labaran karya suka 'kashe' Sani Moda

Fitaccen dan wasan Hausa Muhammadu Sani Idris Kauru wanda aka fi sani da Moda ya ce an kitsa labarin mutuwarsa da zummar cutar da shi.