Rikicin 'yan rikicin: Kalli hotunan artabun 'yan Shi'a da sojoji a Abuja

'Yan kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a sun sake yin artabu da sojoji a unguwar Maraba da ke kusa da Abuja, kamar yadda rahotanni suka bayyana.

Kimanin shekara uku ke nan da gwamnatin Najeriya ke ci gaba da tsare jagoran 'yan Shi'an Sheikh Ibrahim Zakzaky

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Kimanin shekara uku ke nan da gwamnatin Najeriya ke ci gaba da tsare jagoran 'yan Shi'an Sheikh Ibrahim Zakzaky
Rikicin ya fara ne a lokacin da 'yan Shi'ar suke wani tattaki daga cikin jihar Nasarawa zuwa cikin birnin Abuja

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Rikicin ya faru ne a lokacin da 'yan Shi'ar suke wani tattaki daga cikin jihar Nasarawa zuwa birnin Abuja
Shia

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Rundunar Sojin Najeriya ta sha alwashin murkushe duk wata kungiya da ke da jimirin tayar da rikici
'Yan kungiyar 'yan uwa Musulmi sun yi tattakin ne don bikin Arba'een da suke yi duk shekara

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Yan kungiyar 'yan uwa Musulmi suna tattaki ne don taron Arba'een da suke yi duk shekara
Artabun ya janyo cunkuson motoci a wasu yankunan Abuja

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Artabun ya janyo cunkuson motoci a wasu yankunan Abuja
Hotunan artabun 'yan Shi'a da sojoji a Abuja

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Rahotanni sun nuna cewa jami'an tsaro sun rufe dukkan hanyoyin shiga da fita Abuja daga yankunan da rikicin ya shafa
Wasu daga cikin 'yan Shi'a da rikicin ya rutsa da su

Asalin hoton, Ibrahim Musa

Bayanan hoto, Wasu daga cikin 'yan Shi'a da rikicin ya rutsa da su
Hotunan artabun 'yan Shi'a da sojoji a Abuja

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Yan Shi'ar sun bukaci a sako shugabansu a Najeriya Ibrahim El-Zakzaky da ke hannun gwamnati
Hotunan artabun 'yan Shi'a da sojoji a Abuja

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Artabun ya janyo cunkuson motoci a wasu yankunan Abuja
'Yan Shi'ar kuma sun bukaci a sako shugabansu a Najeriya Ibrahim El-Zakzaky da ke hannun gwamnati

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, 'Yan Shi'ar sun bukaci a sako shugabansu a Najeriya Ibrahim El-Zakzaky da ke hannun gwamnatin kasar