Kun taba ganin yadda Fulani ke shadi?

Bayanan bidiyo, Bikin shadi

Al'adar Shadi na daga abubuwan da Fulani suka shahara da su. A duk shekara fulanin na taruwa domin gudanar da gagarumar gasar a jihar Jigawa da ke arwacin Najeriya.