Kasar da iyaye ke sayar da 'ya'yansu saboda talauci
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A yayin da matsin tattalin arzikin Venezuela ke kara muni, an kiyasta cewa hauhawar farashi za ta kai kashi 1,000,000% zuwa karshen shekarar nan.
Yara da dama na ci gaba da gararamba a tituna, wasu iyayen kuma na yin kyauta da 'ya'yansu don gudun wahala.