Gwagwarmayar mata 'yan Afirka da suka sauya duniya

Bayanan bidiyo, Sarauniya Nanny

Sarauniya Nanny wata gwarzuwa ce da ta jagoranci 'yantar da mutanenta daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Kuma ta horar da su a yakin sunkuru.