Mutumin da ya fi kowa yawan dariya a duniya

Bayanan bidiyo, Ga mutumin da ya fi kowa yawan dariya a duniya

Ga mutumin da ya fi kowa yawan dariya a duniya. Bincike ya nuna cewa lokacin da muke dariya jikinmu na inganta sindarin da ke rage radadi.

Don haka sai ya fara, don ya yi tsawon rai, da kara koshin lafiya.