Kalli bidiyon 'yan Najeriya na kwashe kayansu don barin Rasha
Argentina ce ta doke Super Eagles da ci 2-1 kuma hakan ya sa aka fitar da su baki daya daga gasar kofin duniya ta bana.
'Yan kasar da dama sun yaba da rawar da tawagar ta Najeriya ta taka duk da cewa sun sha kashi a wasan.