Na san Najeriya za ta yi nasara– Ali Nuhu

Bayanan bidiyo, Dama na san Najeriya za ta yi nasara– Ali Nuhu

Fitaccen jarumin fina finan Hausa Ali Nuhu ya shaidawa Aliyu Tanko a Rasha cewa dama ya san Najeriya za ta yi nasara a kan Iceland a wasan da suka buga ranar Juma'ar nan.